Ahmad Sulaiman Dua Kano MP3 Download

Ahmad Sulaiman Dua Kano MP3 Download Rating: 4,5/5 3944 votes
  • Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk. Full Quran mp3 Ahmad Sulaiman Kano.
  • Free Addu A Wa Shugaba Buhari Alaramma Ahmad Sulaiman Kano mp3 Play. Free Ahmed Suleiman Beautiful Dua With English Translation Finally mp3.

Windows 7 theme 3d fully customized 2011 free download software. Quick donning mask. Mar 10, 2016 - The quran recitation recited by Ahmad Sulaiman in mp3 format could be downloadedfrom this link.





The first revelation of the Holy Quran
Assalam oalaikum,
As I have mentioned in my earlier posts (What is the Lowhe Mahfoozh and Baitul Ma'moor?) much before the Universe was created by Allah (swt), the entire Quran was preserved in Lowhw-e-Mahfoozh. From this point in the seventh heaven, the Al-Qur’an was transferred to the Lowest Heaven, where Bait-ul-Ma’moor is situated. This descent/Nuzool of the Holy Quran is the initial one.
The entire Qur’an was transferred at one instance of time from the Lowhe-e-Mahfooz to Bait-ul-Ma’moor in the First Heaven. This is known as the first descent/ Nuzool of the Al-Quran. Moreover, this process of sending down the entire Qur’an at one instant of time is known as Inzaal. There are two words that have been mentioned in the Holy Quran, which describe its Nuzool or descent. The first word is Inzaal which implies sending down the entire Quran at one instant of time only.
Ahmad Sulaiman Dua Kano MP3 DownloadThe second word is Tanzeel, which means sending down only a little at a time, over a period of time.
Alama Zarqani says that the fisrt descent/ Nuzool of Al-Qur’an from the Lawh-e-Mahfoozh to Bait-ul-Ma’moor took place in order to convey the message that the Al-Qur’an was a well- protected Heavenly Book because it was not just revealed on the blessed Qalb of our Dear Prophet (saw) but was also preserved in the massive Lawh-i-Mahfooz. (Manahil-ul-Irfan, Uloom-ul-Qur’an)





33 Al-Ahzab(The Clans, The Combined Forces),سورة الأحزاب

35 Fatir(Orignator),سورة فاطر
Ahmad
79 An-Naziat(Those Who Drag Forth),سورة النازعات
81 At-Takwir(The Overthrowing),سورة التكوير
83 Al-Mutaffifin(The Defrauding),سورة المطففين
85 Al-Burooj(The Mansions Of The Stars),سورة الإنشقاق
87 Al-Ala (The Most High),سورة الأعلى
89 Al-Fajr(The Dawn),سورة الفجر
91 Ash-Shams(The Sun),سورة الشمس
93 Ad-Dhuha(The Morning Hours),سورة الضحى
95 At-Tin(The Fig, The Figtree),سورة التين
97 Al-Qadr (Power, Fate),سورة القدر
99 Az-Zalzalah(The Earthquake),سورة الزلزلة
101 Al-Qaria(The Calamity),سورة القارعة
Ahmad Sulaiman Dua Kano MP3 Download
102 At-Takathur(The Piling Up, Competition),سورة التكاثر
104 Al-Humaza(The Traducer),سورة الهمزة
106 Quraish(Quraish),سورة قريش
108 Al-Kawthar (Abundance, Plenty),سورة الكوثر
110 An-Nasr(Succour, Divine Support),سورة النصر
112 Al-Ikhlas(Sincerity),سورة الإخلاص
114 Al-Nas(Mankind),سورة الناس

Listen Quran Online


amel soname
Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh AhmadSulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua.Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaimancomplete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai.Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 Akwai bukatar a kunna data wato a zamaonline domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadinsauraro. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai aduba sauran manhajjoji na KareemTKB. Tarihin Alamma ahmad sulaimankano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a faninkaratun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukakasaboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatunsa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusanduk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo agida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa yakasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kumahaifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano bakidaya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kumaNigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa afadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kumakara masa ilimi. Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kanotoh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamukokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai susameshi domin karantawa. Mungode. Akwai wadansu Hausa Islamic appskamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith,kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam,muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, HudubahVolume da sauran lakcoci. Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwaisauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, DrAbubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Dubakareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu. Haka zalika wannanteam na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud AdamComplete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gidaakwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga SuratulAnfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratulBakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gidayanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB dominsamun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din naaiki ba tare da an kunna data ba. Idan kunji dadin wannan manhajjata karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dintata whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. Idankukayi downloading na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfanada abubuwa kamar haka: - sheikh ahmed sulaiman full quran - ahmedsulaiman kano (reciter of the Holy Qur'an from Kano State Nigeria)- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iyabudawa ku saurari karatun. Bayan ita wannan manhajja akwai sauranmanhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da watamanhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan appdin zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata sunaahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication). Idan an kunnawannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala tadaban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email watonasir.abdulkarim1@gmail.com Yanzu haka mun kawo muku wannan updatene sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar yakunna data wato he is online amma batayin aiki. Ahmad IbrahimSulaiman Quran yana bukatar internet kafin ya fara aiki,download kasaurara a duk lokacin da kake bukata. Ahmad Sulaiman Quran OfflineSheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Ahmed Suleiman Full Quranmp3 Ahmad Sulaiman Kano quran mp3 Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offlineAhmad Sulaiman complete quran offline mp3 sheikh Ahmad Sulaimanquran recitation Ku huta laifya.